Shugaba Trump ya yi gargaÉ—in cewa Amurka za ta iya sake kaddamar da hare-hare a Najeriya idan har a cewarsa aka ci gaba da kisan Kiristoci. Mista Trump ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da ...
Ƙungiyar Jama'at Nusrat al-Islam wal-Muslimin (JNIM), mai alaƙa da Al-Qaeda na da hannu a hare-haren iƙirarin jihadi a Yammacin Afirka, musamman ƙasashen Mali da Burkina faso da Nijar. Ƙasashen uku na ...