An kai tsohon shugaban Sudan Omar al-Bashir gidan yarin Kobar mai cike da tsaro, kwanaki kadan bayan da sojoji suka hambarar da shi a mulki. Rahotanni sun ce kafin wannan lokacin dai an tsare shugaban ...